A cikin shirin Dadin Kowa Kashi 114Dantani baki har kunne, ya angwance da Amaryarsa Furera....Ta yi tsami tsakanin Gimbiya da Haidar. Shin ina dalili? Damuwa da tsoro, sun saka Rambo ya yanke hukuncin rabuwa da duniya. Shin wacece ta kwanta dama a cikin wannan shirin na Dadin Kowa?