Lokacin da Rayuwa ta fara zafi ga Harisu almajiri ya zabi ya yi koma menene domin ceton kansa, yayin da a gefe lamarin Sallau ya fara firgita Dantani don ya zame masa wata babbar baraza, a gidan Madam Gloria kuma allura ce ta ke neman tono garma tsakanin.