Garkuwan Cindo ya kashe Bahagon Sisco da kazamin damben Tula da Shagon Kunnari a Maraba
Ajon da aka yi wa Aminu Mai Unguwa Garkuwan Kudawa da sakamakon damben gargajiya da aka yi a gidan wasa da ke Marabar Nyanya a jihar Nasarawa ranar Lahadi a damben Safe