Codedfilm

  • Category Video
    Nollywood Ghallywood Hollywood Bollywood Goals Highlight Latest Movies BBNaija Mark Angel ApataTv Yorubahood
  • About Us
  • Privacy Policy
  • Copyright Claims
  • Contact Us

Download GIDAN BADAMASI (Episode 6 Latest Hausa Series 2019)

Loading the player...


Published on 08 November 2019 by Dorayi Films Ltd.
Views: 456,830
Duration: 46:20

DOWNLOAD HERE

SHARE: Facebook Twitter
Codedwap

GIDAN BADAMASI (Episode 6 Latest Hausa Series 2019)

#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku a tashar #Arewa24Channel duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.Shirin: Nazir Adam Salih Daukar hoto: Nelcon NelLabari: Falalu A. DorayiTsarawa: Nazir Adam SalihBada Umarni Falalu A. DorayiNasiru Ali KokiMuhammad M.I Sardauna#GidanBadamasi Yan WasaNura Muhammad DandoloMagaji Ibrahim MijinyawaHadiza Aliyu GabonSulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai RigachikumUmmah Shehu Hadiza KabaraHauwa Garba Yar'autaHauwa WarakaHauwa Ayawa Nasiru Horo DanmamaAminu Mirror ZariaIbrahim Yala Sani Dangwari#dorayifilms



Related Videos
Download GIDAN BADAMASI Episode 7 Latest Hausa Series 2019 Mp3 and Videos
GIDAN BADAMASI Episode 7 Latest Hausa Series 2019 by: Dorayi Films Ltd. - 1 year ago
Download GIDAN BADAMASI (Episode 5 Latest Hausa Series 2019)31 October 2019 Mp3 and Videos
GIDAN BADAMASI (Episode 5 Latest Hausa Series 2019)31 October 2019 by: Dorayi Films Ltd. - 1 year ago
Download  Mp3 and Videos
by: - -1 year ago
Download "GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019 Mp3 and Videos
"GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019 by: Dorayi Films Ltd. - 1 year ago
Download GANIN HADARI 1&2 LATEST HAUSA FILM Mp3 and Videos
GANIN HADARI 1&2 LATEST HAUSA FILM by: Amart Entertainment ltd - 1 year ago
Download Gidan badamasi season 2 kashi na 7 Mp3 and Videos
Gidan badamasi season 2 kashi na 7 by: Abba Young Guy - 5 months ago
Download Taurarin GIDAN BADAMASI Season 2 Mp3 and Videos
Taurarin GIDAN BADAMASI Season 2 by: Dorayi Films Ltd. - 5 months ago
Download NDC Sammy Gyamfi met his meter with NPP Jennifer Queen on 51 friends & family list Mp3 and Videos
NDC Sammy Gyamfi met his meter with NPP Jennifer Queen on 51 friends & family list by: TV Ghana - 1 year ago
Download GIDAN BADAMASI (Episode 4 Latest Hausa Series 2019) Mp3 and Videos
GIDAN BADAMASI (Episode 4 Latest Hausa Series 2019) by: Dorayi Films Ltd. - 1 year ago
Download Labarina Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 1 Mp3 and Videos
Labarina Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 1 by: Sarkin Waka - 1 months ago
Download GADAR ZARE 1&2 LATEST HAUSA FILMS 2021 - with Adam a zango - Muryar Hausa Tv Mp3 and Videos
GADAR ZARE 1&2 LATEST HAUSA FILMS 2021 - with Adam a zango - Muryar Hausa Tv by: MURYAR HAUSATV - 2 week ago
Download I Will Sue Sammy Gyamfi- Gabby's Aide Threatens Over Family And Friends Government List Mp3 and Videos
I Will Sue Sammy Gyamfi- Gabby's Aide Threatens Over Family And Friends Government List by: Despite Media - 1 year ago
Download GIDAN NARAGE  1&2 LATEST HAUSA FILM Mp3 and Videos
GIDAN NARAGE 1&2 LATEST HAUSA FILM by: Amart Entertainment ltd - 1 year ago
Download Labarina Dena Kuka Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 2 Mp3 and Videos
Labarina Dena Kuka Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 2 by: Sarkin Waka - 1 months ago
Download Gidan Badamasi season 3 GidanBadamasiSeason3  Sako daga BAZOOKA Mp3 and Videos
Gidan Badamasi season 3 GidanBadamasiSeason3 Sako daga BAZOOKA by: Dorayi Films Ltd. - 2 week ago
GIDAN BADAMASI (Episode 6 Latest Hausa Series 2019)
Download Format MP3 :




Download Format Videos :


© Copyright 2021 • Codedfilm • All Rights Reserved