LABARAN KANNYWOOD EXCLUSIVE10/01/20211. A cikin Labaran namu na wannan mako, za ku ji yadda Dauda Kahutu Rarara ya yi rabon Motoci da Gidaje.2. Abin da yasa aka daina haska Labarina a tashar Arewa243. Kungiyar Masari Modern Singers sun gudanar da zaben sabbin shugabanni.4. Nura M. Inuwa zai baje Kolin Sabbin wakokin sa na shekarar 2021Kar ku manta, ku danna Subscribe a ``Kannywood Exclusive TV`` sannan ku danna alamar karaurawa, domin samun labarai da Rahotanni da zaran mun dora.